Wasu kalaman da Sarki Muhammad Sanusi na II yayi akan mukami sun dauki hankula a shafukan sada zumunta inda akai ta yadasu.
Sarkin,kamin a tsigeshi, an ganshi a bidiyon yana bayanin cewa, Saikai Barna, Saboda Sarki yana jin tsoron kar a tsigeshi sai yayi shiru.
Sanusi ya kara da cewa,wannan shi ke kashe kasa, yace shi kuma mukami idan baka fita da kafar ka ba to wataran za’a fitar da gawarta. Ga cikakken kalamin a kasa:
Sanusi Lamido Sanusi has said it all in this video, a fearless leader like no other
If you’re not hausa I recommend you get a translator ASAP
pic.twitter.com/OBiE3ZC3kE— Chawus (@Mucktey) March 9, 2020
© hutudole
Post a Comment