Allah Sarki Soyayya da dadi amma Rabuwa da ciwo, Kuma masu iya magana na cewa son maso wani koshin wahala.
Wani matashi da budurwarsa da yake tsananin so ta ce masa ta samu wani saurayi kuma tana so su dena soyayya su zama abokai kawai ya kasa rike abin a Ransa inda ya fito shafinsa na zada zumuntar Twitter ya zayyana yanda Abin ya faru.
Akwai wani abu da zai faru da kai idan ba ka baiwa wani Labari ba, ba za ka ji saukin Lamarin ba, watakila irin hakane tasa wannan matashi ya kasa rike abin a Zuciyarsa.
Yace sun kwashe shekaru 3 suna soyayya da wannan budurwa tasa inda a Kaduna ya Hadu da ita kumama Sanadiyyarta ya koma Kaduna da zama.
Yace tun da ta shiga jami’a ya fara ganin canji inda ta fara gaya masa cewa su rabu. Yace daga baya ta bashi hakuri suka ci gaba da soyayya.
Ya kara da cewa hakan ya kara faruwa kamin na karshennan inda ya saka hirar Chat da suka yi da ita inda ta bayyana masa cewa lallaifa su rabu dan ta kamu da soyayya da wani.
Tamai fatan Allah ya bashi wadda ta fita.
Matashin ya saka Wannan labari yana ta hailala inda yace Wallahi Wannan yarinyar ta gama dani.
Allah Sarki gwanin ban tausai.
Imagine sending me useless message pic.twitter.com/rbJKT09C6v
— Dimple Boi (@itz_kabah_) March 9, 2020
We continue our relationship and now she come on telling me the the same thing, why didn't she tell me since I would have forget her since sai yanxu
The worst part is last week she apologized to me saying I should forgive her, no more forgiveness am done with her
— Dimple Boi (@itz_kabah_) March 9, 2020
When she got admission into University she started misbehaving doing some childish behavior she told me the same thing that she is quitting the relationship just like that,I asked her why? are you dating she said no we continue like that all most 1year, later on she apologized
— Dimple Boi (@itz_kabah_) March 9, 2020
Morning guys
I saw all your comments some saying she said the truth, lemme tell you something I meet this girl last 3 years in Kaduna state when I visited my sister it almost take us a year before we know each, after she accepted me as her boyfriend I relocated back to kaduna— Dimple Boi (@itz_kabah_) March 9, 2020
Innalillahi wa Inna illahi Raj'un
Innalillahi wa Inna illahi Raj'un
Innalillahi wa Inna illahi Raj'un
Innalillahi wa Inna illahi Raj'un
Innalillahi wa Inna illahi Raj'unWallah this Girl don finish me
@Asserdiq @___FAREED @AM_Saleeem pic.twitter.com/OLtqsJHDk5— Dimple Boi (@itz_kabah_) March 8, 2020
© hutudole
Post a Comment