A jiyane Allah yawa tauraruwar fina-finan Hausa,Ladi Mutu ka raba Rasuwa. Abokan aikinta da dama sun nuna Alhini a shafukansu na sada zumunta.

 

Abokiyar aikin Marigayiyar, Saratu Gidado da aka fi sani da Daso ta je gidan su Ladi inda aka yi zaman Makoki da ita.

 

Ta saka hotunan ziyarar data kai a shafinta na sada zumunta. Inda taiwa Ladi fatan Samun Rahamar Allah.

 

Muna fatan Allah ya jikan Ladi

 



© hutudole

Post a Comment

 
Top