Wannan wata waka ce mai taken arewa finest sunkayi mai suna "Taka" wanda jarumi kuma mawaki adam a zango yayi ta tallatarta a shafinsa na instagram.

Shine ya cika alkawari kamar yadda yace zasu fitar da ita a wannan wata.



©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top