Shahararren malamin addinin Islama,Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya jawo hankulan mahukuntan Kano akan su yi doka akan masu cin zarafin fiyayyen halitta,Annabi Muhammadu(SAW).
Hakan na kunshene a cikin hudubar Malamin wadda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.
Sheikh Daurawa wanda tsohon shugaban hukumar Hizba ta Kano ne daya ajiye mukamin nasa a baya, ya jawo hankulan mahukuntan Kano kan cewa idan basa son Sarkinnan su saukeshi kawai amma su yi doka akan masu zagin Annabi(SAW).
Ga cikakkiyar hudubar a kasa:
Hudhuba Juma'aMai Taken: لَا إِلَـهَ إِلاَّ اللّهُDa Magaña Akan Yan Haqiqa Masu Zagin Manzon Allah (S.A.W).Daga: Masallacin AnsaruSunnah Fagge Kano.
Posted by Mal.Aminu Ibrahim Daurawa on Friday, March 6, 2020
© hutudole
Post a Comment