April 24, 2025 02:19:19 AM Menu

Tauraron dan kwallon Manchester United,  Anthony Martial ya kafa irin tarin da Cristiano Ronaldo ne kadai ya taba kafashi a kungiyar kuma sai yanzu aka samu wanda ya kwaikwayeshi.

 

Martial ne ya ci kwallo ta farko a minti 30 da fara wasan Manchester United da Manchester City wanda ya kare da sakamakon 2-0.

 

Hakan na nufin ya zama dan kwallon kungiyar na farko tun Cristiano Ronaldo a kakar wasa ta 2006-07 da ya ci Manchester city gida da waje a kakar wasa daya.

 

Shekaru 13 kenan Tunda Ronaldo ya kafa Tarihin ba’a samu wanda ya kamoshi ba sai yanzu

 



© hutudole

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top