Wannan wani sabon shiri ne da Kwankwasiyya reporters sunkayi na sansanin taurari shine wanda sunkayi tare da hamisu Breaker.

Ina  masoyan hamisu Breaker ga dama ta samu wajen sauraren tarihin rayuwarsa da dalilin da yasa ya zamo mawaki.

Da kuma sanin duk cikin wakokinsa wakar da yafi so a cikin wakokinsa.

Zaku iya Downloading video ko kallo kai tsaye daga Youtube ga masu bukatar wannan hirar zasu iya duk mun kawo muku.

Ga bidiyon nan kasa.










©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top