Wata babbar kotun gwamnatin tarayya dake da zama a babban birnin tarayya,Abuja ta dakatar da shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole daga Mukaminsa.

 

Maishari’a, Dalami Senchine ya bayyana haka, Yau Laraba inda ya bukaci Oshiomhole ya sauka daga mukamin nasa har sai an kammala shari’ar dake neman a saukeshi gaba daya.



© hutudole

Post a Comment

 
Top