A yau, Alhamis, Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya gana da Shugaban jam’iyyar APC,Adams Oshiomhole da gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi a fadarsa ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.

 

Ganawar tasu ta kasance a Sirri.

 

Kalli hotunan ganawar tasu anan



© hutudole

Post a Comment

 
Top