Duniyar Wasanni: A Rana irin ta yau a shekarar 2012,  Lionel Messi ya zama ɗan wasa na farko a tarihin gasar zakarun Turai wanda ya zira kwallaye 5 ko fiye a wasan da Barcelona ta doke Bayer Leverkusen da ci 7-1.

 



© hutudole

Post a Comment

 
Top