Wannan wani posting ne da jaruma amina amal tayi na wannan hotonta a shafinta na instagram wanda wani daga cikin wani mabiyanta yayi magana magana wanda.

Yasa itama tayi masa Martani mai zafi wanda hakan ya nuna cewa bataji dadin maganarta.

Wanda shine munka kawo muku screen shot Wanda zaku karanta martanin kowa ne daga ciki.

Wanda sanin kanku ne shafin Hausaloaded yana kawo muku labari ingantattu da kuma hujja.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top