Allah ya sa Baban ya yi amfani da wadannan kwanaki da muka yi tare da shi a cikin kasa, ta yadda zai yi duba zuwa ga matsalolin talakawan da yake mulka.

 

Shi ya sa muke amfani da wannan dama ta hanyar tura korafe-korafen mu gare shi, duba da cewa yana nan bai je ko ina ba.

 

Mun gode Allah da samun wannan dama.
Allah Ya raba qasar mu da annobar cutar CORONA-VIRUS, ta yadda zamu zauna cikin aminci mu da Shugabannin mu, wala’alla sa fahimci matsalolinmu.

Mubarak.



© hutudole

Post a Comment

 
Top