Wanna ita wakar da adam a zango da A'isha aliyu Tsamiya sunka hwa wanda ake baiti " Wanda baiso ku tambayeshi da me yake more rayuwa" .

A yau shine kamfanin "Abnur entertainment" tayi wannan fim mai suna Dafin so.
Shine munka kawo muku zaku iya kallon videon kai tsaye.
Ga bidiyon nan kasa.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top