Hukumar lafiya WHO ta gargadi amfani da takaddar kudi inda tace hakan ka iya kara karfin ya duwar cutar coronavirus.

 ta shawarci yin amfani da hanyoyin zamani don kauracewa yin amfani da takaddun kudi, yazama wajubi mutane sukula su tabbaba sun kiyaye a cewar hukamar.
Hakazalika kungiyar ta shawarci masu hada hadar kudi, da suna wanke hannuwan su a duk sa’adda sukai ta’ammali da abokan kasuwancin su. domin cutar ka iya makalewa a jikin kudi.
Shima Babban bankin Ingila yayi karin haske, inda ya tabbatar da cewa lalle takaddun kudi, sukan zama mafaka ga kwayoyin cututuka.
Hakan ya biyo bayan da kasar China ta dauki matakin hana yin Amfani da takaddun Kudi, domin dakile kara yaduwar cutar, da takici taki cinyewa.


© hutudole

Post a Comment

 
Top