Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata data haskaka data dauka a kasar waje inda ta je shakatawa.

 

Tubarkallah muna mata fatan Alheri.

 



© hutudole

Post a Comment

 
Top