Wata babbar kotun tarayya a Kano ta jingine hukuncin da babbar kotu a Abuja ta yanke na dakatar da shugaban jam’iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole daga mukaminsa.
Mai shari’a Lewis Allagoa, ne ya sanar da yanke wannan hukuncin yau Alhamis, sannan ya umarci rundunar ‘yan sanda da hukumar tsaro ta farin kaya DSS su bai wa Oshiomhole tsaro domin ya koma ofishinsa.
© hutudole
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.