A yayin da matasan masu hidimtawa kasa na shekarar 2019 ke murnar kammala hidimtawa kasar, wasu sukan yi abubuwa daban-daban dan nuna murna da wannan rana.

 

Shi kuwa wani matashin me hidimtawa kasa wasu hotunane ya dauka masu kayatarwa da jama’a da dama suka yaba dasu.

 

Kallar su a kasa:



© hutudole

Post a Comment

 
Top