Lamarin ya farune a ranar Juma’a, a unguwar Dan rimi, Rijiyar Lemo dake Jihar Kano.
Jami’in hulda da jama’a na ofishin kashe gobara Alhaji Sa’idu Muhammad ne ya shaidawa manema labarai, wanda ya tabbatar da mutuwar yaran.
A cewar sa sun sami labarin faruwar lamarin da misalin karfe 11:38 na safe.
Inda muka hanzarata domin ceto yaran da misalin 11: 52 amma daga bisani yaran mai suna Muhammad  ya rasu. A cewar sa tuni sun mika gawar tasa zuwa ga mai unguwar Dan rimi. Domin yi masa sutura kamar yadda Addinin musulunci ya tanada.


© hutudole

Post a Comment

 
Top