INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Masu garkuwa da mutane sun yi garkuwa da ‘yan agajin kungiyar Izalah reshen Talata Mafara guda biyu ‘yan gida guda.

Imrana Isah Magami Da Sharhabilu Isah Magami sun je ziyarar mahaifiyarsu ne a garin Bagega dake kusa da Anka suka hadu da masu garkuwa da mutanen a hanyarsu ta tafiya, kuma sun sanya kudin fansa naira miliyan daya.

Ya Allah ka yi masu mafita.



© hutudole

Post a Comment

 
Top