INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Allah ya yi wa mahaifiyar jarumi Tijjani Asase rasuwa. Za a yi jana’izar ta a gobe Lahadi a Unguwar Dandago, makarantar Abu Haneefa, da ke garin Kano.

Allah ya jikan ta da rahama, amin.



© hutudole

Post a Comment

 
Top