Dokar hana kiran sallah, Birnin paterson dake jahar New Jersey a murka ta cire dokar hana kiran Sallah a Lasifika.

An kaddamar da sabuwar dokar ne, ko da yake har zuwa yanzu dokar bata fara aiki ba sai an Kara zama biyu akan ta kafin ta Fara aiki, kamar yanda Middle East Eye ta ruwaito.
Dokar ta aminci inda za a ringa bari ana kiran sallah a lasifika daga misalin 6 na safe zuwa 10 na dare.
Dokar dai anyi ta ne bisa amincewar mahukutan garin inda a ka kada kuri’a mutum 7 suka Amince mutum 2 suka nuna kin Amincewar su.


© hutudole

Post a Comment

 
Top