; Inda ta ce Duk Wanda yayi Mata Ƙazafin tana Zina ba ta yafe ba har Abadan.

Bari na gaya muku, idan har kuna ganin zaku kunyata ni akan abinda ya faru dani kwanakin baya, to ku tabbata cewa kune zaku ji kunya ba ni ba. Ba nice na dauki kaina tsirara ba, kuma ba nice na yada bidiyon ba, to kafin ka bude baki kayi wata magana ka fara tunanin wannan abu dana fada.”

Ga Abin da Jarumar ta faɗa da Harshen Ingilishi a shafinta na Twitter kamar Haka:

officialmaryambooth
@maryambooth
 Let me make myself clear if you think you will shame me,troll me regarding the previous event that happened to me well shame on you NOT me. I did not record myself and I didn’t put it out there so before you open ur big mouth think about this few things first✌️

Ba ta jima da wallafa wannan rubutun ba, sai jarumar ta kara wallafa wani rubutun kamar haka:

“A karshe, duk wanda yayi mini kazafin zina, ba tare da hujja da addini ya tanada ba. Wallahi wallahi wallahi ban yafe ba duniya da lahira. Kuma Allah baya yafe laifun wani idan ya zalinci wani. Kwarai da gaske zaku yi dariya yanzu amma kuma zaku yi dana sani daga baya.”

Me zaku ce, kan wannan Danbarwa?

©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top