Wannan wani faifan bidiyo ne da Youtube channel din Brother Tv , ta wallafa faifan bidiyon Hirar da ankayi da sadiya haruna wanda take amfani da sunan Sayyada sadiya haruna a shafinta na instagram mai sayar da kayan mata.

Dalilin da yasa anka yi hira da ita shine saboda yanzu anga kusancin ta da mawaki adam fasaha sosai a halin yanzu.

Shine ankayi hira da ita wanda shine shafin Hausaloaded ya kawo muku domin nasan kuna biye da wannan labari.

Ga bidiyon hirar nan .






©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top