A yau ma mun sake zo muku da wata wakar fasihin mawakin nan hamisu Breaker mai suna "Tubali" wannan wakar itama dai ba'a magana kunsa wanene mawakin ba sai an gayamuku ba.

Wanda yayi videon wakar duk dan ya nishadantarda ku wanda mu kuma munyi muku aikin audio da videon wannan wakar.





©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top