Wannan wani hira ce dan ankayi da yayan adamu fasaha wanda shine tsohon mijin momee Gombe wanda yanzu haka auren ya mutu.

Da ake zargin Hamisu Breaker ne ya wure mata kunnuwa har auren ya mutum shine wannan tashar Brother Tv a Youtube sunka kawo hirar da ankayi da yayan tsohon mijinta.
Ga shi nan sai ku saurara.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top