Wani mai suna Adam ya shirya kuri’ar jin ra’ayin jama’a a shafinsa dake dandalin Twitter inda yayi tambayar cewa tsakanin Deezell da Maryam Booth waye mutane suke ganin zai yi nasara a Kotu?

 

Sakamakon kuri’ar ya bayyana cewa Deezell ne zai yi nasara.

 

Saidai a martaninsa ga wannan lamari,Deezell ya bayyana cewa yana godiya amma shari’a ba a shafin yana gizo ake yanke mata hukunci ba, kotu ce ke yanke hukunci.

 

 

 

 



© hutudole

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top