An tattauna da AproDija mawakin kudu wanda anka haskaka da ita a cikin fim din "MATTI A ZAZZAU".
Wanda shine ake mata tambayoyin abinda yasa tazo har ta aminta a fara daukar shin fim din hausa da ita.

Kuma zakuji yadda take amsa tambayoyi da hausa wanda duk wanda yasan wannan mawakiya zaiyi mamakin irin yadda take magana da hausa kamar jakin kano.
Ga bidiyon nan kasa.




©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top