Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan samarwa matasa ayyukan yi, Mista Afolabi Imoukhuede, ya ce gwamnatin tarayya ta shawo kan matsalolin rashin biyan albashi ga wanda ke amfana da shirin gwamnatin tarayya na N-Power.

 

A cewarsa, Gwamnatin Tarayya za ta biya hakkokin su na watan janairu da watan Feb a Ranar Juma’a.



© hutudole

Post a Comment

 
Top