Wannan wata sabuwa waka ce da mawaki aminu Abubakar Ladan wanda anka fi sani da alan waka da sabuwa waka mai suna " Sirrin Boye".

Shin tabbas hakane kowa yana da sirrin Boye a rayuwarsa idan kana tambaba ko ka yarda ba ka dauko wannan wakar domin saurarenta..








©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top