April 15, 2025 11:39:43 PM Menu

Baƙon Makka ya isa garin Damagaram na Jamhuriyar Nijar cikin ƙoshin lafiya.

 

Yanzu haka ana yi wa Kekensa garambawul da kuma canza masa tayar gaba da ta suɗe.

 

Rayuwa kowa da burin zuciyarsa, yayin da wasu ke zagayen duniya don su ga ƙasashe, shi ya bada lokacin sa domin zuwa kasa Mai Tsarki.

 

 



© hutudole

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top