Hukumar zabe me zaman kanta ta kasa(INEC) ta bayyana cewa zata bude karin rumfunan zabe kamin babban zaben 2023 me zuwa.
Jami’in hukumar a jihar Kwara, Attahiru Garba Madami ne ya bayyanawa manema labarai da wannan a yayin ganawar da yayi dasu a karamar hukumar Patigi dake jihar.
Yace sun jima suna tattauna wannan batu kuma zasu yi hakanne dan kara kai rumfunan zaben kusa da jama’a
© hutudole
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.