Wannan wata sabuwa wakar Isaha Ayagi ce mai suna " Gimbiya Fatima" wakar itama tana daya daga cikin Kudin Album din 'Madubi Na' 2020.

Ita dai wakar Gimbiya fatima ya rerawa mai suna fatima saboda haka ina muku marhaban da masu suna fatima da kuma mai mata ko Budurwa fatima zasu baiwa wannan mawaki lambar yabo.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top