
Ma'aikacin gidan watsa labarai na VOAhausa, Sale Shehu Ashaka ya bayyana cewa yana da labarin duk ba a hukunce ba cewa, jam'iyyar adawa ta PDP na kan gaba a jihohin Arewa 4.
Jihohin kamar yanda Saleh ya bayyana sune, Adamawa, Bauchi,Kano da Sakkwato.
Koma dai menene, lokaci zai tabbatar.

Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.