Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Zainab Indomie kenan a wannan hoton nata da ta saka dandalinta na sada zumunta da muhawara, wasu dai sunce wannan hoton nata ya nuna jikinta da yawa, baikamata ta nunawa Duniya shiba.

Post a Comment

 
Top