Ina masu neman karin ‘Hips. ’ Ina son a fahimci cewa girman kugu halitta ce, wasu matan har kauce hanya suke yi, su je a saka musu kugun roba. Kun ga akwai alamar kauce hanya a nan ke nan. Akwai nau’…
Ina masu neman karin ‘Hips. ’ Ina son a fahimci cewa girman kugu halitta ce, wasu matan har kauce hanya suke yi, su je a saka musu kugun roba. Kun ga akwai alamar kauce hanya a nan ke nan. Akwai nau’…
*MAGUNGUNA GUDA UKU ( 3 )* •1 TSORON ALLAH: Tsoron Allah yana daga cikin ibadu masu girma da ake yi da zuciya. Allah ya ce, “Wancan Shaixan ne yake tsoratar da ku masoyansa, kada ku ji tsoronsu, ku j…
- Masu karatu barkanmu da wannan makon a cikin filinku na Hantsi Leka Gidan Kowa. Yau tsaraba ce ga mata kan abubuwan da ya dace su sani game da mazajensu na aure. Da farko kafin mu yi nisa, ya …
Written by Jamil Usman - Babbar matsalar mata a zamanin nan ita ce bakar kazanta da rashin kula da jikinsu matukar anyi aure. - Wannan mummunar dabi'ar kazantar na sa mace ta tsufa tare da ba miji ha…
Babu macen da ba ta son mijinta ya rinka ji da ita, yana nuna mata soyayya da girmamawa. Yin haka na kara wa mace jin ta fi kowace mace ko jin ta samu duniya, sannan duk yarintar mace ko tsufanta t…
Lallai akwai babbar illa ga tarbiyar yara mata lokacin da suka bukaci yin aure aka hana su. ‘Yan mata da yawa sun fada fikin gurbacewar tarbiya lokacin da suka bukaci yin aure aka hana su. Wani l…
Daga Safwan Adam Burtuwa Babbar murya zuwa gare ki kakkyawar mace, musamman, mai saka tufafin mai nuna tsiraicin jiki, saboda ki ja hankalin samari. To barin baki wannan sirrin, mu (samari) mun san d…
A samu Jan Apple 🍎 🍎 🍎 Madara ta Gari sachets 2, 🐮, Zuma me Inganci. Yadda Za a Hada A Bare apple din a yankashi kanana kanana, se asamu mazubi mekyau a juye madarar gabadaya, a Zuma Coka…
🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕 by Aminu Ibrahim Binciken kimiyya ya bayyana cewa bayan karin dandano da karas yake karawa abinci yana kuma dauke da sinadarai masu yawa da suka hada da antioxidants, be…
** *Kasancewar wayar android itace akafi amfani da ita ynxu kuma zakaga kusan kowacce akan rufeta da password ko pattern Wanda mai ita kadaine ya sansu shi kadai zai iya budeta. To misali idan wayark…
*1-Idan tayi fushi jawota jikinka ka rarrasheta,mata suna son rarrashi*.Hatta Manzon Allah SAW ya kasance yana rarrashin iyalinsa, kuma shi ne babban abin koyi ga kowa.* *2-Idan kaga tayi shiru tamba…
*************************** Babu shakkah akwai mata da yawa wayanda da zarar sun dauki ciki nan take yake zubewa ba tare da ansan dalilin zubewar tashi ba. Barin ciki na daga cikin matsalolin da ake …
Amosani ciwo ne da ke sanya fatar kai bushewa tare da kaikayi. Har yanzu masu binciken kimiyya da likitoci basu gano takamamen abinda ke janyo amosani ba amma akwai wasu abubuwa da ke sanya amosanin …
by Naziru Dalha : Ana yawan cewa aure ba na yara bane. Tabbas ba na yara bane amma na mutane ne masu alkibla wadanda suke kaunar juna kuma suke da burin kasancewa tare har abada. Auren wuri na da …
Ina kuma muku addua Allah ya kara muku hikima da basirar aiki da kuma bunkasa wannan jarida mai farin jini baki daya. Wani aboki na yake sanar da ni wannan labari, kuma wannan labari da gaske ne. Wa…
A yau filin namu ya yi waiwaye ne game da hadarin sanya hotunan da aka ga dama a duniyar shafukan walwalar jama’a da suka kunshi facebook, twitter, instagram, snapchat da dai sauransu. A halin yanzu…
by Naziru Dalha Taura Mata suna da banbanci hakazalika maza. Babu wani abu da ake amfani dashi wajen gwajin namiji mai nagarta. Wasu na duba irin ingantacciyar rayuwa ne inda wasu kuwa suna kallon…
Na'a-na'a [Peppermint/mentha piperita or mint] wata shuka ce mai albarka da ake amfani da ita a matsayin maganin gargajiya. Ganyen na'a-na'a kore ne, kamshin ta nada karfi, tana da kamshi mai dadin g…
- Ba yara kadai kwai yake wa matukar amfani ba a lokacin tasowarsu, har da manya - Kwai yana kunshe da sinadarai masu matukar amfani ga lafiyar dan Adam - Dafaffen kwai na kara karfin kashi a jikin…