Qaramar budurwa itace budurwar da batafi shekaru 13 zuwa 14 ita ba qarama ba bakuma budurwa ba yawan ci suna shekarun farko ko na 2 na balaga ko domin wasu daga cikin alamomin balaga sun fara bayyana a tare da su.
Wasun sukuma suna dafda balaga.
Su irin wadannan suna da wuyar sha ani a soyayya sosai suna kuma da wuyar fuskanta da wuyar ganewa musamman ga saurayin da bai taba soyayyaba ko marar haquri.
ITA QARAMAR BUDUARWA A SHEKARUNTA NAFARI BATA SAN MEYE SOYAYYA BA BATASAN YAUDARA BA DANHAKA TANA BUQATAR WANDA ZAI KOYA MATA DAZARAR TASAMI SAURAYI NUTSATSE TO ZATA DAUKA NUTSUWA ITACE SOYAYYA IDAN SAURAYIN TA AFARI MAYAUDARI TO ZATADUKA KUSAN DUKKAN MAZA MAYAUDARANE, ITAMA TAKAN DANA YAUDARA .
KAFIN SO YASHIGA ZUCIYAR QARAMAR BUDURWA AKWAI WAHALA SAI KUMA ANYI HAQURI DOMIN ITA BA SOYAYYACE A GABANTABA HASALIMA DAUKA TAKE BATA LOKACINE KO WATSEWANE YIN SOYAYYA.
AMMA IDAN SO YASHIGA ZUCIYAR TA TO CIRESHI BAQARAMIN TASHIN HANKALI BANE
DOMIN TAKAN SALMAWA MASOYI ZUCIYAR NE DUKA ,SANNAN IDONTA YAKAN RUFE AKAN SAURAYI.
SAUTARI SAURAYIN FARKO DATA FARA FURTAWA KARAMAR BUDUR KALMAR INA SONKI KUMA YAI HAQURI DA HALAYENTA NA QURUCIYA TO FA YAKAN SACE ZUCIYARTA DUKA HARTA YANKE QAUNA INBASHI BA WANDA TAKE SO
KODA TA QARA SA GIRMA ABUNE MAWUYACI TACE BATA SON SAURAYINTA NAFARI SAI DAI IDAN DAMA BAI RAINI SOYAYYARSA A ZUCIYARTABA DANHAKA TAGIRMA SAITAGA BAWATA KULAWA YABATA BAI IYA SOYAYYABA SAI KAWAI TAJI BAIMATA BA KODA SUNKAI SHEKARUNAWA.
ZATACEMASA AI ABAYA ITA YARINYACE BATAMALLAKI HANKALIN KANTABA ASANNAN KUMA BATA SAN MEYE SOYAYYABA DANHAKA DOLE KAYIMATA UZIRI KUMAMA WAYASAKA.
AMMA DA ZARAR SAURAYI ME HAQURI NE DA IYA SOYAYYA ZAKAGA SUN SHAQU SOSAI SUNA SOYAYYA TA BURGEWA DOMIN YADASA MATA SOYAYYA TUNTANA QARAMA YAKUMA CIGABA DA RAINONTA.
***ALAMOMIN DAZAKAGANE QARAMAR MACE NA SONKA***
alamomin soyayyar qaramar mace yahada dukkan alamomin da budurwa ke nunawa SAIDAI ITA TAKAN NUNA
* MATSANANCIYAR KUNYAR SAURAYI HAR TAKAN KASA HADA IDO ,WATA INTAZO KUSA DASHI HAR KARE FUSKARTA TAKEYI
*TANA DA YAWAN FARGABAR HADUWA DA SAURAYI zakagane hakanne idan dazarar kunhadu ko ta ganka zakaga zatayi turus kamar zata juya ,ko canja hanya idan tasan kana gurin kuma ba makawa sai kunyi ido 4.
* kintsayawa da saurayi sosai wata daqyar zata iya tsayawa tsahon minti 2 adaddafe.
* satar kallo zatana yawan satar kallon saurayi a fakaice amma idan tasan zakaganta to bazata kallo inda kakeba zataci magani ta wuce kuma ba lallai ne tayi ma magana ba AMMA IDAN TASAN BAKA GANINTA TO ZATA SACI IDO TAKALLI SAURAYIN TAIMAZA TA BASAR
* TAKAN QI BAKA AMSA KAKAN KASA GANEWA SHIN TANA SONKA KO BATA SONKA DOMIN ITA DAI DUKNACINKA BAZATACE MA TANA SONKABA IDO DA IDO KUMA A RUBUCE MA BAZATAYIMA BA SAI ANKAI RUWA RANA. DAN KUNYA DA JAN AJI DA YIWA SO WATA FAHIMTA TA QURUCIYA .
* IDAN DA KUNA GAISAWA DA ITA KO MU AMALA TO TAKAN YANKE TA TADENA KULAKA SAI DA QYAR ZATAU MUKU MAGANA INKUNA DA YAWA.
* SAUTARI IDAN QARAMAR BUDURWA TAI SHURU BATA BAKA AMSABA TO ALAMACE TA ZATA SOKO TANA NOQE NOQE NE NA KUNYA DA QURUCIYA MATUQAR KAGA ALAMOMIN NAN NASAMA.
idan bata sonka qaramar budurwa bata boyewa takance bata so mezatai da wane musamman agun qawayenta ko agun mata yan uwanata AMMA IN AKWAI ALAMOMIN SO AZUCIYARTA TAKANCE MUSU ITA BATA SOYAYYA KOMA TACE ITA BAZATAI AURE BAMA ZANTUKA IRIN NA QURUCIYA .
* ZAKAJI TANA FADAWA QAWAYENTA KATAKURAMATA SHIMA ALAMACE TA ZATA SOKO INDA BATA TUNANI AKANKA TUNI TA MANTA DAKAI INKADAMETA TAIMA QURUCIYA.
AMMA DA TACE KADAMETA TANA NUFIN AZUCIYARTA TARASA YADDA ZATAYI DA KAI TAKASA YANKE HUKUNCI
idan saurayi yaga alamominnan to dole yayi haquri yaciga da rainon soyayya a zuciyarta.ta hanyoyi kamar haka.
* AQALLA KULLUN KO A SATI KA SAMU KA GANTA SAUDAYA YADANGANTA DA INDA KUKE ZAUNE.
Aduk sadda kaganta matuqar kun hada ido kayi mata murmushi hakan nada matuqar tasiri a zuciyarta zatai tatunaninka ne SHIKO TUNANI MEZAFI KO ME SAUQI WANI BANGARENE DA SO KE QULLUWA.
* YIMATA MAGANA ME SAUQI DA GIRMAMAWA YAYIN HADUWA.
Musali adawo lafiya malama idan ma abociyar neman ilmice ko zata makaranta ko adawo lafiya ustaziya ,ko hajiya koko sunanta na ainashi ko barka da zuwa malama da shauran su HAKAN NA MATUQAR BURGESU A ZUCIYARSU AMMA A IDO ZATANUNAMA KAMAR BATA SO DAKYARMA ZATA AMSA AWANI LOKACIN MA BAZAKAJIBA KO TAI QASA DA KANTA TAWUCE.
* YIQOQARI KA QULLA ALAQA DA QANNUNTA hakan zai tai makeka sosai wajen samun information .
* aikamata da gajerun saqo masu dauke da kalaman yabo kamar layi 2.
MUSALI AMUNCIN ALLAH YATABBATA AGAREKI MA ABOCIYAR ILMI.
Kamar bayan kwana 4 ko sati kuma ka aikamata da wata wasiqa layi 2 a fefa da girmanta baifi layi 5 musali kace
RAHAMAR ALLAH TATABBATA A GAREKI MA ABOCIYAR KUNYA DA NUTSUWA ADAWO LAFIYA KO SANNU DA ZUWA.
a wata ranar ma ka aikamata da wata wasikar musali
FATAN ALKAIRI A GAREKI TAURARUWAR DAGE HASKAKA YANMATAN UNGUWAR MU.
HAKADAI ZAKANA AIKAMATA DA SAQO GUNTAYE DA BASUFI LAYI BIYUBA NA YABO.
© Sirrinrikemiji
Post a Comment