Wani dan fulani masoyin tauraron mawakin Hausa, Nura M. Inuwa ya bayyana mai cewa burinshi ya hadu dashi kuma yanzu da suka hadu, idan bai kasance tare dashi ba to zai iya mutuwa.

A wani hoton bidiyo da Nuran ya wallafa a shafinshi na sada zumunta anga dan fulanin durkushe a kusa da Nura yana bayyana mai irin soyayyar da yake mai.

Nuran ma ya bayyana cewa shima har kuka yayi saboda dan fulanin.


Post a Comment

 
Top