Ga dukkan alamu tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango ya mato sosai akan sabiwar budurwarshi, Sofi wadda ake rade-radin cewa har an daura musu aure, a cikin wani rubutu da Adamun yayi ya bayyana cewa yanzu ya samu wadda zata soshi koda yana da ciwon daji ko kuma kanjamau.

Shafin Kannywoodscene ne ya ce ya samu rubutun a shafin Adamun na Instagram duk da cewa yanzu ya gogeshi.

Ga abinda ya rubuta kamar haka:

Post a Comment

 
Top