Wata mata mai suna Hilda Lainjo daga ƙasar Amuruka ta yi tattaki na musamman zuwa Nijeriya domin ta ziyarci Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Lainjo ta shaidawa Shehu RTA cewa ita daga Amuruka tak…
Wata mata mai suna Hilda Lainjo daga ƙasar Amuruka ta yi tattaki na musamman zuwa Nijeriya domin ta ziyarci Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Lainjo ta shaidawa Shehu RTA cewa ita daga Amuruka tak…
Da farko Sheikh Kabiru Gombe yace, "Wani ya yi rubutu a Facebook, kuma ya ce wani malami ne ya saka shi yin haka. Malam Kabir Gombe ya ce "an yi rubutu an ce gashi bayan zabe Shugaba Bala Lau da saka…
INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN Mahaifiyar Shehin Malami Dr. Mansur Sokoto Ta Rasu Allah Ya yi wa mahaifiyar Sheikh Dr. Mansur Sokoto rasuwa a daren nan. Za a sallaci gawar ta a Masallacin Shehu …
KARANTA KA KARU Huwaallahul ladhii laa ilaaha illaa huwa. Allahu (Sunane na ubangiji) shin ne madaukaki acikin sunayensa. Yana daga fa'idar sa idan mutum ya karanta shi sau dubu (1000) Allah zai bash…
Fittacen malamin addinin Musulunci a Najeriya Alaramma Ahmed Suleiman ya bayyana irin ukubar da suka shiga a hannun masu satar mutane don kudin fansa. An yi garkuwa da malamin ne a ranar 14 ga watan …
A kasar Malaysia kotu ta yanke wa wani gafalalle da ya yi batanci da Addinin Musulunci da Annabi Muhammad Sallallahu Alai Wa Sallam daurin shekaru 7 a gidan yari da kuma biya biyan tarar dala dubu bi…
Musulmai daga sassan duniya na ci gaba da yin caa kan babban limamin jami'ar Al Azhar ta kasar Masar,Cheikh Ahmed Al Tayib wanda ya ce, yi wa mata kishiya zalunci ne. A cewarsa wannan babban shehin,a…
Matashinnan dan jihar Kano, Mubarak Bala wanda ya bayyana cewa be yadda da kasantuwar Allah ba yayi hira da kafar watsa labarai ta Aljazeera inda ya bayyana cewa ya jagoranci kafa wasu kungiyoyi guda…
Daga Salisu Yahaya Hotoro Biyo bayan jagorantar jaddada mubayi'a ga Jagoranmu Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Kwamandan Hizbah na jihar Kano Mal. Aminu Ibrahim Daurawa ya jagoranci manyan Malaman addi…