Jarumar fim din hausa, Fati Washa kenan a wannan hoton tare da wani bawan Allah a lokacin dataje kasar Nijar yin bikin sallah, saidai wau sunyi Allah wadai da wannan hoton nata saboda kirjinta daya fito da yawa, da fatan Allah ya shiryemu kuma ya bamu ikon gyara kurakranmu.

Post a Comment

 
Top