Bayan mawakin siyasar nan wato dauda dauda kahutu rarara ya daki wakarsa mai sun "Ganduje ya haye mun tafi rantsuwa" da yaci zabe.

Sai gashi kuma jiya ya kara fitar da wata waka akan hawansa mai suna "Uban Abba hawa biyu" wanda shi ne a yau munka kaso muku wannan waka.

Sai dai mawakin a ciki shikam baab maganar cin zarafin shikam Allah ya sawake.

          Download Audio Now

©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top