Fatima Ganduje


Diyar gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje ta yi wani rubutu a shafinta na dandalin Twitter da ya jawo cece-kuce sosai, Fatima ta tambayi cewa wai ina Tsula ya shigene, sai matsoratan mabiyanshine keta rubuce-rubuce a waya.





Wannan rubutu ya jawowa Fatima Martani kala-kala, saidai wanda yafi daukar hankali shine wannan:

Post a Comment

 
Top