Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana a shafinta na sada zumunta cewa tana son yin wani abu me hadari dake tattare da kalubale,ta bukaci shawarar mabiyanta akan abinda ya kamata tayi.

Daya daga cikin mabiyan nata yace mata kiyi aure.

Sai ta bashi amsar cewa nan bada jimawa ba zanyi.

Post a Comment

 
Top