2. Ka sani idan kace mata "I love you" ko ina sonki nagode kawai zata ce amma girman kai bazai barta tace maka I love you ba.
3. Karka taɓa tsammani zata fara maka magana idan tana online.
4. Idan ka tura mata love messages kar kayi tsammanin zata yi maka reply.
5. Kasani kai ke sonta, kuma kai zaka kula da ita, ita bazata iya yi maka komai ba.
6. Ko yaushe zata iya rabuwa da kai idan ta samu wanda yafi ka kuɗi.
7. Kasani cewa bakai kaɗai bane saurayinta.
Haƙiƙa idan kayi haka zaka zauna lafiya da budurwar ka bahaushiya.
Shafin komai da ruwanka, Mkntechs munayin aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradin Mu
Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke
Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a mkntechs.com a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.
Post a Comment