ALHAMDULILLAH

Malam Ahmad Suleman Kano tare da abokan tafiyarsa sun kubuta daga hannun wadanda sukayi garkuwa da su a daren yau Laraba


Dukkan godiya ta tabbata Allah, duk wanda ya taimaka ta kowani bangare har su Malam suka kubuta muna fatan Allah Ya sakawa kowa da gidan Aljannah Madaukakiya

Insha Allahu zan gabatar da shawara a rubuce kuma zan mayar da shi audio na saka a group WhatsApp akan yadda Malamai da sauran sanannun mutane zasu kare kawunansu daga fadawa tarkon masu garkuwa da mutane

Muna rokon Allah Ya tsaremu gaba daya. Alhamdulillah..

Abubakar Sunusi

Post a Comment

 
Top