Labarin Tsige sarkin Kano daga mukaminshi karyane, Bashine abinda ke gabanmu ba tukuna - Fadar Gwamnatin Kano

Biyo bayan ganin wasu hotuna dake ta yawo a shafukan sada zumunta inda aka ga wasu na yage hotunan Sarkin Kano wanda aka bayyana cewa a fadar gwamnatin jiharne lamarin ya faru bayan lashe zaben gwamna Ganduje, Hadimin gwamnan jihar Kano dake baiwa gwamnan shawara akan kafafen sadarwa, Salihu Tanko Yakasai ya fito ya karyata labarin dake cewa an cire sarkin daga mukaminshi.


Salihu yace ba shine abinda ke gabansu ba tukuna.

Post a Comment

 
Top