Wallahi saida na zubar da hawaye da naga Buhari a wanann katafariyar Motar miliyoyin kudi - inji buba gala dima.. Wannan maganar...
Wallahi saida na zubar da hawaye da naga Buhari a wanann katafariyar Motar miliyoyin kudi - inji buba gala dima.. Wannan maganar...
Wannan wata sabuwar wakace da rarara yayita yau dinnan da zafinta abinma sai kunyi dwnload Kun saurara. Domin Saukarda Wannan Sabuwar Wak...
Fatima Ganduje Diyar gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje ta yi wani rubutu a shafinta na dandalin Twitter da ya jawo cece-ku...
Labarin Tsige sarkin Kano daga mukaminshi karyane, Bashine abinda ke gabanmu ba tukuna - Fadar Gwamnatin Kano Biyo bayan ganin wasu hotuna...
Jagoran APC a jihar Benuwai, kuma tsohon Shugaban Kungiyar Dalibai ta Najeriya, NANS, Daniel Onjeh, ya barke da kuka jiya Lahadi, jin sanar...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya godewa mutanen jihar Kano bisa dama da suka sake bashi ya jagoranci jihar a karo ta biyu. Ganduje...
An Gudanar Da Sallar Nuna Godiya Ga Allah A Yankin Rimin Kebe Kan Nasarar Gwamna Ganduje Na Kano.
Kabiru Gombe. Wannan videon shine wanda kabiru gombe yake bayaanin gadai gaskiya daga ya yazama malaminku.. Inda ya janyo masa za...
A yayin da ake ta yada labaran karya na cewa gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yayi hadari kuma rayuwarshi na cikin wani ha...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce zai dauki dangana idan ya sha kaye a zaben gwamnan jihar wanda za a kammala a ranar Asabar....
Zanga-Zangar Limana da muka yi Yau domin nuna kyamarmu da yanda hukumar yan Sanda ta shiga sabgogin siyasa kuma ta marawa wani bangare baya...
Gwamnan jihar Zamfara me barin gado, Abdulaziz Yari ya bayyana cewa, 'yan bindigar jihar sun fi jami'an tsaron dake jihar makamai, ...
Jarumar fim din hausa, Ummi Zeezee ta saka wannan hoton na tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan a shafinta na sada zumunta da muhawara, ...
Bayan da tauraron mawakin hausa, Nazir Ahmad, Sarkin wakar Sarkin Kano ya saka wannan hoton nashi a dandalinshi na sada zumuntar Instagram,...
Jagoran jam'iyyar PDP a jihar Kano da ke arewacin Najeriya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya ce duk da ba su gamsu da matakin da hu...
A bidiyo da ya karade shafunar sadarwa na yanar gizo a yau Laraba, an ga shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Abbas yana ingiza wasu matasa da...
Mai taimaka wa gwamnan Kano Abdullahi Ganduje kan harkar tsara birane, Hashim Dungurawa, ya mika takardar hakura da aiki da gwamnatin inda ...
Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, wanda ake kira da General BMB ya bayyana cewa zai cika Alkawarin da ya dauka na aske sumar...