Ita dai wannan waka ta sarkin waka mai suna "Mu bama Tsoro" kai/ke da jin wannan waka kasan akwai magana ,shi dai mawakin ya fitar da wannan waka ne a shafina na youtube wanda shine munka kawo muku Audio da video.
Irin wadda ankayi zalunci akan zaben kano, wanda mutane sun nuna basa son ka, amma a dole ana cewa sai an mulkeka wanda a cikin wannan waka ya nuna cewa kai da baka bakayi komai ba jiya yau taya zaka iya yiwa mutane adalci.
Ga link nan na audio a kasan wannan rubutu sai kuma Video mun kawo muku shi daga channel din mawakin wato nazir m Ahmad.
Ga videon wannan waka
©HausaLoaded
Post a Comment