Sau shida Adam A Zango na aure a asirce A+ A- Print Email Image ©Adotalkerblog Bayan bayyanar sabuwar budurwar tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango wadda ake sa ran nan bada jimawa ba zasu yi aure, shafin Kannywoodscene ya bayyana cewa a baya Adamu ayayi aure sau 6 a asirce.
Post a Comment