Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata inda take tare da wani dan sama jannati suka diro daga jirgi yana makale a bayanta, Nafisa ta dauki hotunan ne a Dubai inda taje yawon shakatawa , saidai jama'a nata cece kuce akai.

Bayan saka hotunan a shafinta na sada zumunta, wasu daga cikin masoyanta sun yaba yayin da wasu da dama kuma suka yi Allah wadai dasu

Gadai ra'ayoyin wasu akan wadannan hotunan.






Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top